Manchester United ta yi nasara da ƙwallo 1 mai ban haushi kan Everton, a wasan da ya gudana daren jiya ƙarƙashin gasar firimiyar Ingila, nasarar da ta baiwa Red Devils damar komawa matsayin ta 4 a ...